iqna

IQNA

Limamamin Juma’a A Tehran:
Bangaren siyasa, Ayatollah Muwahhidi Keramani wanda ya jagoraci a sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, kawar da daular wahabiyawa ta Daesh a Siriya da Iraki ya tabatar da karfin muslunci ne da kuma ran gami da Hizbullah, wadanda suka bayar da gagarumar gudunmawa.
Lambar Labari: 3482155    Ranar Watsawa : 2017/12/01